iqna

IQNA

masallacin annabi Ibrahim
Tehran (IQNA) Ma'aikatun harkokin wajen gwamnatin Falasdinu da na Jordan sun yi Allah wadai da zaluncin gwamnatin sahyoniyawan da suke yi na daga tutocin wannan gwamnati a bangon dakin ibadar Ebrahimi tare da yin kira ga kasashen duniya da su shigo domin tunkarar lamarin.
Lambar Labari: 3489030    Ranar Watsawa : 2023/04/24

Tehran (IQNA) A daren jiya ne daruruwan yahudawan sahyoniyawan suka shiga harabar masallacin Annabi Ibrahim (AS) da ke madinatul Khalil a Falastinu, inda suka wulakanta wannan wuri mai tsarki tare da harzuka al'ummar Palastinu ta hanyar kade-kade da raye-raye.
Lambar Labari: 3487950    Ranar Watsawa : 2022/10/03

tehran (IQNA) A ci gaba da cin zarafin musulmi da yahudawan sahyuniya ke yi a cikin yankunan Falastinawa da suka mamaye, tun a jiya Laraba sun sanar da hana yin kiran salla a cikin masallacin annabi Ibrahim amincin Allah ya tabbata a gare shi da ke birnin Alkhalil.
Lambar Labari: 3487253    Ranar Watsawa : 2022/05/05

Tehran (IQNA) Yahudawan Sahyuniya sun rufe masallacin Annabi Ibrahim (AS) tare da hana musulmi gudanar da ayyukan ibada a cikinsa.
Lambar Labari: 3486340    Ranar Watsawa : 2021/09/22

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta yi gargadi dangane da irin matakan tsokana da yahudawan Isra’ila suke dauka a kan wurare masu tsarki na musulmi.
Lambar Labari: 3485422    Ranar Watsawa : 2020/12/02

Tehran (IQNA) wata tawagar Amurkawa ta kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim (AS) garin Alkhalil da ke Falastinu.
Lambar Labari: 3484539    Ranar Watsawa : 2020/02/19